Header Ads

Topha Hadiza Gabon Tayi Karin Bayani Akan Rage Kiba Da Tayi Cikin Kankani Lokaci` Ya Haifar Da cecekuce

 Dalilin rage kiba, bayani akan kiba da hadiza gabon tayi a kankani lokaci cewar hadiza gabon.



Fitecciyar jarumar a masana,antar kannywood hadiza aliyu gabon wacce akafi sani da HADIZA GABON ta bayyana abunda yake faruwa aka ga ta rage kiba cikin lokaci kalilan.

Jarumar ta bayyana abunda yasa da kuma ddddalili bayan masoyanta da dama nata cecekuce akan shafukan sada zumuntar zamani na soshal mydiya.


Anga jaruma a cikin wataa dauka da tayi a handle nata na tiktok` in da ta bayyana lamarin domin warwarewa masoyanta tan tama.






No comments

Powered by Blogger.