Inalillahi Wa'inaillaihi Rajeeun Kalli Alhinin Jarumen Kannywood Da na Dadin Kowa bayan Rasuwar Bintu Dadinkowa
Gaskiya Masana'antar Kannywood Tayi Babar Rashi Fateema Sa'ad Bintu dadinkowa
Gaskiya Masana'antar Kannywood Tayi Babar Rashi Fateema Sa'ad Bintu dadinkowa
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN
Jarumar Fina-finan Kennywood, Bintu Dadin Kowa Ta Rasu
Jarumar Kannywood, Fatima Sa'id da take fitowa a matsayin Bintu ta shirin Dadinkowa na tashar Arewa 24 ta rasu yau Lahadi sakamakon rashin lafiya da ta sha fama da Ita.
Tuni dai aka yi jana'izarta a unguwar Gunduwawa da ke Kano, kuma abokan sana'arta na ci gaba da jimamin rashinta.
Allah Ya gafarta mata.

Post a Comment