TIRKASHI:- A IYA SHEKARUN DANA KEDA A KANNYWOOD YA WUCE NA ZAMA YARON WANI
Topha Ali Nuhu Ya Jaddada Cewa A Shekarun Da Ya Diba Tun Kannywood Tana Sabo Babu Wanda Zaice Shi Uban Gida Nane.
Fiteccen jarumi darecta a masana'antar kannywood SARKI ALI NUHU ya bayyana cewa bashida uban gida.
Ganin yadda ali nuhu ya hidimtawa masana'antar kannywood tun tana nabu zuwa wani abu akwai magana.
Tabbas ali nuhu ya ga jiya kuma ya ga yau hakan yasa ko me zai faru a kannywood tasune domin gwagwarmaya da kokarinsu wajen gina masana'antar.
Domin ya zamo lamba ta daya hakan yasa ake masa lakabi da sarki domin gudumawa da suka bada.
Ali Nuhu Ya bayyana cewa Shekarun Da yayi a masana'antar kannywood ya wuce ya zamo yaron wani.
Jarimin ya fadi hakanne ta cikin wani tattaunawa tare da mamalakiyar GABON TV SHOW wato Hadiza aliyu Gabon.
Ga yadda tattaunawarsu ta kasance mun kawo👇👇👇👇👇👇

Post a Comment