Header Ads

Topha Gwamnatin Abba Gida-gida Ya kai Ziyara Tare Da Bada Tallafin 20.000 Ga Kowanne Majinyaci

 Gwamna kano Abba ya kai ziyara bazata tare da bada gudumawa dubu 20.000 ga kowanne majinyaci a asibitin sir sunusi.




Gwamnatin jahar kano kar kashin shugabancin abba kabir yusuf abba gida-gida ya kai ziyaran bazata a asibitin sir sunusi dake cikin garin kkano.


Har ila yau gwamnan ya bada talafin kudi naira dubu ashirin ashirin ga ko wane majinyaci domin rage musu radadin da ake fama dashi biyo bayan cire talafin man fetur.


Hakika gwamnan kano ya yi abun azo a gani duba da yadda yake taimakawa al`umma da yake shugabanta domin rage musu nauyin da ke bibiyan mutane musamman tsadar rayuwa.













No comments

Powered by Blogger.