Ake Yinta Atiku Ya Bukaci Kotu Ta Kara Bashi Wata Daman Domin Tabbatar Da Rashin Chachantar Tinubu
Dan Takarar shugabancin kasa a jam`iyar pdp atiku abubakar ya bukaci kotu ta bashi damar shigar da shaida kan tinubu.
Dan takarar shugabancin kasa a jam`iyar pdp a shekarar 2023 ya bukaci kotun koli ta bashi wata dama domin shiga da wata shaida akan nasaran tinubu.
Bola ahmad tinubu na jam`iyar apc ya lashe zaben 2023 yayin da saura yan takara suka sha kayi ama ana zargin rashin chanchantarsa domin rashin cika wasu ka`idodi.
Post a Comment