Anyiwa Abba mummunar Magudi A shari`arsa da gaawuna lauyoyi Sun tabbatar da Hakan.
Abba Gida-Gida ya yi hayar babban lauyan da ya wakilci Shugaba Tinubu a shari‘ar zabe domin lauyan ya taimaka masa wajen kwato kujerarsa ta gwamnan jihar Kano da kotu ta bai wa Dr Nasiru Gawuna
Post a Comment