HHotunan Wasu Daga Ya'yan Marigayi Rabilu Musake Ibro Da bAri A Duniya
I'm
DA DUMI-DUMI: APC ta ki goyon bayan zaben rana daya — duka jam’iyyun adawa LP, ADC, PDP, NNPP sun amince
Daga Ayau News
Jam’iyyun adawa sun goyi bayan shawarar gudanar da zaɓukan 2027 a rana guda domin rage kuɗi da hana jinkirin fitar da sakamako, yayin da jam’iyyar APC ta ƙi amincewa.
Ayau News ta ruwaito manyan jam'iyyun adawa na PDP, LP, NNPP da ADC sun amince tare da bayyana amfaninsa, amma APC ta ce yana iya haifar da matsala idan ba a tsara shi da kyau ba.
Majalisar wakilai ce ke jagorantar ƙudurin gyaran kundin tsarin mulki don bai wa INEC damar aiwatar da hakan.
Me zaku ce?
Shin kuna goyon bayan a gudanar da duka zabuka a rana daya?
Post a Comment