Topha Pastor Yaje Sa Aljanna Domin Kamawa Jama'arsa Gida Bayan Ya amshi Guzurin Soyayyun Kaji Agunsu
Tirkashi Pastor Ya Shiga Aljanna Bayan Samun Guzurin Soyayyun Kaji Agun jama'arsa Akan Zai Kamamusu Gida A Chan.
Ansamu labari makamanciyar wanan a shekarun baya inda pastor yacewa mabiyansa cewa zai ziyarci sama domin shiga aljanna akan zai kamamusu muhali a aljanna Ama sun bada guzuri soyeyyun kaji.
DA DUMI DUMINSA: Wani Pastor ya tafi sama zuwa Aljanna domin kamawa jama'ar sa ɗaki, bayan sun bashi guzurin soyayyun kaji
Kamar yadda zaku gani ga mabiyansa ne suka ɗaga shi sama yana ƙoƙarin shiga cikin rufin Silin inda ta nan ne zai fasa rufin kwano ya wuce can sama zuwa Aljanna don ya kama musu gidaje kamar yadda yace.
Faston kafin ya tafi saida ya umarce su da su haɗa masa guzurin abincin da zai riƙa ci a kan hanyar zuwa aljannar kafin ya dawo.
Tuni mabiyan sa, suka siyo gasassun kaji da balangu da tsire mai zafi da ruwan roba da kayan marmari suka aje masa a cikin rufin Silin ɗin idan ya shiga zai ɗauka ya wuce sama

Post a Comment