Header Ads

Kalli Sabon Katobara Da Murja Ta Jawo wa Kanta Hisba Na Nemaanta Ruwa A Jallo-Sabuwar Rayuwaa Laila

 Topha Kaatobarar Murja Kunya An Bukaci Hisbah Domin Kamota A Ladabtar Da ita Aure Laila  Da Gardi Ya Bada Mamaki





Fiitecciyar yar tiktok murja ibrahim kunya zata kara komawa hanun hisbah duba da irin katobarar da take aikatawa duk da hukumar hisbah sun mata kashedi akan munanan dabi`un ta.



Abaya hukumar hisbah ta zantar da hukunci akan yar tiktok din ama duk da irin ladabtar da ita da hukumar tayi hakan beyi tasiri ba game da aika aikanta.




Hakika aauren auren laila da gadi ya dauki hankula yayin da wasu ke yaba musu dangane da hakan.




No comments

Powered by Blogger.