Header Ads

Ina Masu Soyayya? Ku Matso' Dama Haka So Yake"" Ko Domin Nishadi Ne Kaw

 Shakka Babu wanan satin Kuka Da kururruwan presidor Da Sumayya Zai Saka wasu masoya kuka.

Kaso 75% cikin 100% na masu bibiyar shirin labarina sun zubar hawaye sakamakon yadda sumayya da Aliyu suka riƙi son junansu da gaskiya......

Shin kuna ɗaya daga cikin waɗanda shirin labarina na wannan sati ya sanya su kuka kuwa?....

Tabbas naga so na gaskiya tattare da aliyu akan sumayya ama abun tambaya shi baya da cikekken hankali haka yanuna haukansa ke kaunar sumayya ba shiba.

Shaka babu lukman ya kunno babbar matsala da wuya in reshe bata juya ga mujiya ba tsakaninsa da Ummi karama.

Sau da dama bayan mace ta nuna maka cewa karabu da it a sai kuma ita ta bude. Sabon babi na kaunar ka.

Kaso 75% cikin 100% na masu bibiyar shirin labarina sun zubar hawaye sakamakon yadda sumayya da Aliyu suka riƙi son junansu da gaskiya......

Shin kuna ɗaya daga cikin waɗanda shirin labarina na wannan sati ya sanya su kuka kuwa?....

No comments

Powered by Blogger.