Masha Allahu` Alhamdulillah, Rashida Mai Sa`a, Zata Amarce` Gwanin Sha`aw`a Abun Da Ake Jira Da Jimawa
T opha Akwai Babban Shagali A Kannywood Rashida Mai sa`a Zata Amarce Bayan anjima Ana Tsumayyan Lamarin
Labarin aure jarumar kannywood ya girgiza masana`antar kannywood yadda aaure ya riski kowa babu zato ba tsammani.za iya cewa lamarin ya shiga saun bukukuwan da ya bada mamaki sosai saboda yaza baratatan.
Tuni masoyan jarumar da zata amarce suke yayatawa a kafafen sada zumunta na zamani inda suke bayyana farin cikinsu da fatan Allah ya tabbatar da alkhairi domin anjima ana jiran wanan ranan..
Fitecciyar jarumar wato Rashida adam abdullahi wace akafi sani da RASHIDA SA`A ZATA AMARCE DA ANGONTA ALH. ALIYU ADAMU` sardaunan matasan gwoza, a ranar asabar 11 gawatan 11 2023` a daurawa,maiduguri road, malam bello street kano state.
Jarumar ta kasance shahareriyace a masana`antar yayinda ta bada gudumawarta a fina finai da dama tun kafuwan masana`anta a shekara ta 1998 zuwa yau .
Allah Ubagiji ya tabbatar ya kuma bada zaman lafiya Ameen suma Ameen.
Jarumar Fina-finan Kannywood, Rashida Adamu Abdullahi zata yi Aure a ranar 11 ga watan Nuwamba, 2023.
Masu karatu wane fata zaku yi mata ?



Post a Comment