Sabuwar Wakar Da Rarara Ya Yiwa Jaruma Aisha Humaira Ya Jijj'jiga Matan Kannywood.
Topha Masoyin Aisha Humaira Yayi Sara Akan Gaba Domin Rarara Ya Buga Mata Sabuwar Waka.
Masoyin Aisha Humaira Yayi Sara Akan Gaba Domin Rarara Ya Buga Mata Sabuwar Waka.
A kwanaki ne wani masoyin jaruma Aisha humaira ya bayyana cewa yaji ance rarara na da basiran waka.
Ya cigaba da yabonta da cewa bai ga wata basiran mawakin da be wake masa Aisha humaira ba.
Batun ya karade shafukan sada zumunta na zamani inda wasu ke cewa ke yaba masa akan kalamansa.
Sai gashi shahareren mawakin dauda kahutu rarara ya buga sabuwar wakarsa na yaba Aisha humaira.
Lamarin da ya girgiza yan matan kannywoof ainu .
GA CIKEKKEN BIDIYON WAKAR👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Mi

Post a Comment