Allah Ne Ya Azurtani Ba Muhammadu Buhari'. ba- Martanin Rarara Ga Masu Kiransa Butulu
Shakka Babu' Allah Ne Ya Azurtani Ba Muhammadu Buhari'. ba- Martanin Rarara Ga Masu Kiransa Butulu
Shahararen mawakin jam'iyar apc: kana jagoran 13×13 dauda kahutu rarara ya bayyana cewa a shirye yake domin fiskantar masu mayar da martani.
A kwanaki ne mawakin ya bayyana cewa sai da buhari ya tabbatar da cewa ya lalata komai a kasannan kafun yabar mulki.
Batun ya karade shafukan sada zumunta na zamani inda wasu ke cewa yanxu yasan da hakan' a bayafa shi ke tallata buhari a cikin wakokinsa.
Wasu na ganin cewa shi kudi yake nema ba tallata sa yake ba kamar yadda ake zargi, kuma shi mawaki yana duk inda zai samu AL malu.
Mawakin ya bayyana cewa Allah S.W.A ya kaddara cewa buhari ne babban sila: ama dama inada na rufin asiri.
Har Yanzu Ƴan Dagaji Ne Ke Mayar Min Da Martani Akan Buhari, Ina Jiran Manyan Domin Na Ɗebo Ta Da Faɗi, Cèwar Mawaƙi Rarara Ko me Yayi Zafi Haka

Post a Comment