LABARINA SEASON 8 EPISODE 3 Saira movies Official HD Video
Sharhi Akan Labarina Kashi Na Uku-Makircin Jameela Saboda Bata Son Al-ameen Ya Auri Maryam
Shaka babu masu iya magana na cewa ciki da gaskiya wuka baya hudata shin da gaskene?
Maryam ta nunawa jameela hakikanin so ama ita jameela idonta ya makance da son abun duniya kuma ta samu goyon bayan mahaifiyarta.
Maryam ta bukaci jameela tayi watsi da son abun duniya a tattare da wanda ke yimata so saboda Allah.
Jameela ta nuna wa kawarta maryam akan ta amince maryam ta auri al-ameen idan zata iya.
Ama daga bisani Jameela na mawa maryam bita da kulli domin ta rabasu da al-ameen saboda wata manufanta.
Shin makirci ne? Ko kuma mummunan hassada yasa jameela ke son taraba tsakanin maryam da AL+ameen saboda Yusuf abokin Alhaji lawal yana sonta.
Wasiyan mahaifin maryam shin za a tsalake? Mahaifiyar maryam zata amince da batun yan uwan mijinta?
Hakika wan nan Shirin ya samu lambar yabo gurin mutane masu mutukar yawan gaske domin Yana karartar da wasu abubuwa masu amfani ga Al,ummah Dan Kara ilimantuwa da abubuwa masu amfani
Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga shahararren kamfanin Nan Mai suna Saira Movies tone campani Mai abun mamaki gurin kawo abubuwan sa farin ciki azuciyar mutane.
Shirin labarina Yana dauke da fitattun jarumai masu mutukar iya tsara shirye shirye Dan farin cikinku jaruman sun hada da al-ameen, maryam, jameela Alhaji lawal da sauransu.
Hakika Malam Aminu Saira Mamallakin wan Nan Shirin na labarina ya bayyana farin cikinsa mutuka gurin mutane masu kallon wan Nan Shirin nasu na labarina suna godiya da saka albarka.

Post a Comment