Allahu Akbar:Kalli Bidiyon Diya Da Uwa:-Jaruma Maryam Da Mahaifiyarta Gwanin Sha'@wa Abun Yadau Hankula
Jaruma Fatima Hussain,Maryam Labarina Da Mahaifiyarta Abun Yadau Hankula:Masha Allah👇👇👇👇
Shaka babu Fatima Hussain ta kasance jaruma daya tilo wace ta kara daukaka shirin da aka sakata.
Tun bayan bayanar maryam a cikin sabon shiri mai. Dogon zango na labarina film din ya Kara farin jini a idon makallata.
Fatima ta kasance wace lokaci daya ta samu daukaka bayan bayyanarta a shirin labarina.
Hakika wan nan Shirin ya samu lambar yabo gurin mutane masu mutukar yawan gaske domin Yana karartar da wasu abubuwa masu amfani ga Al,ummah Dan Kara ilimantuwa da abubuwa masu amfani
Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga shahararren kamfanin Nan Mai suna Saira Movies tone campani Mai abun mamaki gurin kawo abubuwan sa farin ciki azuciyar mutane.
Shirin labarina Yana dauke da fitattun jarumai masu mutukar iya tsara shirye shirye Dan farin cikinku jaruman sun hada da al-ameen, maryam, jameela Alhaji lawal da sauransu.
Hakika Malam Aminu Saira Mamallakin wan Nan Shirin na labarina ya bayyana farin cikinsa mutuka gurin mutane masu kallon wan Nan Shirin nasu na labarina suna godiya da saka albarka

Post a Comment