Topha Kadan Daga Cikin Shirin Labarina Season 8 Episode 3 Tabbas Yadda Al-Ameen Yayi Ya Dace
Tirkashi Kadan Daga Yadda Takayya Tsakanin maryam,jameela Da Al-ameen da Alhaji Lawal kalli👇👇👇👇
Hakika wan nan Shirin ya samu lambar yabo gurin mutane masu mutukar yawan gaske domin Yana karartar da wasu abubuwa masu amfani ga Al,ummah Dan Kara ilimantuwa da abubuwa masu amfani
Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga shahararren kamfanin Nan Mai suna Saira Movies tone campani Mai abun mamaki gurin kawo abubuwan sa farin ciki azuciyar mutane.
Shirin labarina Yana dauke da fitattun jarumai masu mutukar iya tsara shirye shirye Dan farin cikinku jaruman sun hada da al-ameen, maryam, jameela Alhaji lawal da sauransu.
Hakika Malam Aminu Saira Mamallakin wan Nan Shirin na labarina ya bayyana farin cikinsa mutuka gurin mutane masu kallon wan Nan Shirin nasu na labarina suna godiya da saka albarka
Labarina Series - Zango Na 8 Kashi Na 3
Ga kadan daga cikin shirin Labarina zango na 8 kashi na 3 wadda zai zo muku a ranar Juma'a, 15 ga watan Disambar 2023 da misalin ƙarfe 8:30 na dare a channel ɗin mu na Saira Movies da ke kan manhajar YouTube ta link ɗin nan: 👉 https://youtube.com/@SairaMovies?si=nfIksQNIgPBY6EqD
Sai kuma a tashar Arewa24 da misalin ƙarfe 9 na daren ranar Juma'ar dai.
- Saira Movies 🎥


Post a Comment