Tunfarko Ga Yadda Ta Kasance"🙄 Shin idan Kaine zaka Amshi Soyayyar Maryam, Kawar Jameela....❓
Aminu saira ka chanchanci jinjina ama saboda maryam wato Fatima Hussain Kalli hotunan.
🙄 Shin idan Kaine zaka Amshi Soyayyar Maryam, Kawar Jameela....❓
Shirin ya kyayatar da masoya masu mararin kallon shirin yadda komai ya chanza cikin kankanin lokaci.
🙄 Shin idan Kaine zaka Amshi Soyayyar Maryam, Kawar Jameela....❓
Fatima Hussain wace kukafi sani da maryam cikin shiri mai dogon zango na labarina tayi kokari ta dawo da Martaban shirin a idon makallata da suke ikirarin basiran mai bada umurni ya kare.
🙄 Shin idan Kaine zaka Amshi Soyayyar Maryam, Kawar Jameela....❓

Post a Comment