Kalli kyawawa hotunan jarumi sultan tare da amaryarsa gwanin sha'awa Abun ya bada Kala
Kyawawa hotunan jarumi sultan tare da amaryarsa gwanin sha'awa Abun ya bada Kala
A wani labari wata budurwaa
Tace Ba Aure Ne Banason Yiba Ina Tsoron Tube Kaya Agaban wani Gardi Ba Sabida Ina DA Yawan Kunya.
Kamar yadda ta bayyana a shafinta na Twitter Mariya tace ita fa kunya gareta shiyasa take shakkar yin auren don gudun kar taje tana tuɓe kaya a gaban wani ƙaton Namiji"
Ta yadda zaku ga wasu yam..mata suna neman mazajen aure wasu tabbas da gaske suke yayin da wasu ke yi domin ayi raha kawai suka yi rubuce-rubuce a shafukannasu.
Wata matashiya mai suna mariya ta bayyana a shafinta cewa "ba aure ne banasoba naje ina tube kayana ag
gaban wani katon namiji ni da nake da kunya.
Kamar yadda kuka sani shafukan sada zumunta na zamani "Social Media" sun yi fice wajen ce-ce kuce da muhawwara a tsakanin mabiya inda yam mata da samari ke baje kolinsu.
Wasun na ampani da wadenan kafafen wajen gudanar da harkokin kasuwanci yayin da wasu ke barkwanci kuma kamar yadda kuka sani wasu na neman abokan rayuwa.

Post a Comment