Topha Sabuwar wakar Rarara Mai suna Gawuna is Coming Sabuwar wakar Rarara Mai suna Gawuna is Coming
Sabuwar wakar Rarara Mai suna Gawuna is Coming
Gawuna is Coming sabuwar wakar Rarara Mai suna Gawuna is Coming wannan waka ansake ta ne jiya saboda kasancewar yau da yardar Allah kotu zata yanke hukunci akan zaben kano.
Kotun zata yanke hukunci akan karar da Apc ta shigar da jam’iyyar NNPP Mai mulki wadda dan takararta Abba Kabir Yusuf Ya lashe zaben Kujerar gomnan kusan sama da kwanaki dari.

Post a Comment