Kalli dalilin Jarumi musa mai Sana`a Na Kaunaar Fitowa A Tantiri-tattauna wa da Hadiza Gabon
Hadiza gabon ta tambayi Dalilin da yasa musa mai sana`a yafi son fitowa a matsayin tantiri a cikin film
.
Ficeccen jarumi kuma mai barkwanci a maasana`antar kannywood musa mai sana`a ya bayyana babban dalilinsa na kaunar fitowa a jarumi taantiri mara ji da kuma barkwanci.
Jarumin ya bayyana hakanne a wata tattaunawarsa tare da jaruma hadiza gabon ma shiyin shirin GABON TV SHOW KAMAR YADA zaku gani.
GA BIDIYON🥲👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇🥲👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇🥲👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇🥲👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇🥲👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇🥲👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇🥲👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Post a Comment