Header Ads

Mijina ne ya bani kwarin gwiwar shiga fim din Fatake kuma har yanzu shi yake karfafamin gwiwa

 Mijina ne ya bani kwarin gwiwar shiga fim kuma har yanzu shi yake karfafamin gwiwa -Cewa Jaruma Amina Umar Yar Kasar Ghana ta shirin Fatake Mai Nisan Zango.







Mijina shi yake karfafamin gwiwa , ya bani kwarin gwiwar shiga fim kuma har yanzu -Cewa Jaruma Amina Umar Yar Kasar Ghana ta shirin Fatake Mai Nisan Zango.








Wanna Baiwar Allah da kuke gani tana da aure kuma Tana film ta fito a wani shiri mai dogon Zango me Suna fatake
Kamfanin UK ENTERTAIMENT ne suka shirya film din
Sharhi
WAYE DAYYUS??
"Hakki ne akan ko wane namiji, ya ingije tabarruj akan duk wata mace da yake da iko akanta,
"Idan ya kasa hakan to shine ake kira da Dayyus (wanda bashi da kishi) kamar yadda hadisin Manzon ALLAH" (s.a.w) ya bayyana"
"Tashin hankalin mutum ya zama Dayyus shine ALLAH" (Sw) bazai kalleshi ba ranar tashin Al-kiyama... Kamar yadda ya tabbata cikin Hadisi ingantacce"
ALLAH" ka tsare mana mutuncinmu, da martabar iyalinmu.
Ra'ayin Khalifa Baba































All reaction

No comments

Powered by Blogger.