Header Ads

Topha General Tchiani Ya Kawo Sabin Makamain yaki-Yayin Da Shugaba Tinubu Ya Bada Umurnin Bude Bododin Nigeria

 Tirkashi Yaki Ya Kaara Tsauri Hamas Takai Wa Israel Hari`nijar Na Shirin kota kwana Da sabin Makamai.



Masu iya magana na cewa yaki yar zambace rikicin rasha ya haipar da yaki daban daban yayin da hamas ta kai hari kan dakarun israel duk da cika bakin da kasashe masu goyon bayannsu suke yi.


Shugaba kasar nijar na soja general tchiani ya bayyana cewa ba gudu ba ja da baya dasu kara yawan makamai do samun daman fiskantar ko wace barazana da kanje yadawo.


Asafiyar juma`a yan nigeria suka tashi da daddadan labarin umurnin shugaban kasa bola ahmad tinubu cewa a bude bodode domin samun sauki ga yan kasa.


Shugaba ya kara da cewa yan kasuwa da suke tafiye tafiye domin siyo kayan abinci kama daga shinkafa ,talliya da dai sauransu za a dinga sanja musu daloli a farashin gomnati do min saukaka musu.


Labarin ya farantawa yan nigeria mutuka domin ana fama da tsadar rayuwa tun bayan umurnin tsohon shugaban kasar muhammadu buhari akan a kamkame ko wane boda dake kewaye da nigeria ba tare da la akari da halin matsi da hakan zai iya haiifarwa yan kasa ba.


No comments

Powered by Blogger.