Kai Wanan Bawan Allah Yakai Kololuwa` Bataba Yaudarata Ba Kamar Na Yau Cewar Aisha Humaira
Ba tapa yaudara ta ba kamar na Yau Zakin Baki Kai Kace Da Gaskene Chap Jam Abun Mamaki. Aisha humaira
Asafiyar nan ne wani video ke ta yawo aka fafen sada zumun tan zamani kamar su manhajar tiktof ,facebook,youtube da ma sauransu game da wa saurayi da yayi nitso a kogin kaunar aisha humaira.
Matashi yayi magan ganu da dama kamar yadda zaku gani idan kun kasance damu, Matashi ya bayyana cewa samun aisha humaira yafi masa samun raran makudden kudadde har miliyan ashhiri.
Ya kuma karawa da cewa yaji ance dauda kahutu rarara yana da matukar basira gun rera waka ama ko kadan shi be ga basira ba agun mawakin da bai wake masa aisha humairansaba.
Yace da shi shugaban kasar nigeria ne to da ko wace shekera zai ciyo bashi a bankunan duniya domin kawai ya bata domin faarin cikinsa.
Duk da cewa wasu na cewa yan film basuda tarbiya, ama abun mamaki shine wanan tsanin rayuwa da akeciki mutum ya fifita mace akan makudden kudadde
Post a Comment