Header Ads

Kalli Jarumai Da Mawaka Goma Da Sukafi Kowa Kudi A Shekara 2023/Top Richest Actors and Musician in The Year 2023

 Topha Jarumai Da Mawaka Goma Da Suka Fi Kowa Kudi A Masana`antar kannywood Babu HAmayya.




Mu 'Yan Kallo Ne Akan Rikicin Zargin Takardun Bogi Tsakanin Tinubu Da Atiku, Cewar Jam'iyyar NNPP
Jam'iyyar NNPP ta ƙasa, ta ce bata da hurumi akan batun zargin takardun makaranta na bogi da ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP a babban zaɓen shekarar 2023, Atiku Abubakar, ya ke yiwa shugaban ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na jam'iyyar APC, inda ta ce nata ido ne a cikin lamarin.
Jawabin hakan ya fito ne daga bakin mataimakin shugaban jam'iyyar na ƙasa, Nwaeze Onu, a ranar Juma'a, inda ya ce NNPP bata shigar da ƙara kotu ba, saboda haka bai kamata a yanzu ta ɗauki ɓangare ba, kawai dai su na kyautata zaton kotu za tayi aikin ta.














No comments

Powered by Blogger.