Topha: Zamu Fara Tsinewa Rarara Malamai/ Kannywood Zata Zama Sanadiyan Shigana Gidan Aljannah Sadiq Sani sadiq
Wasu Manyan Malamai Sun Fara Tsinewa Rarara. Film Zata zama Sanadiyar Shigana Aljannah Cewar Sadiq sani Sadiq.
Wasu malamai a nigeria snfara kokawa akan irin haleyan dauda kahutu rarara yake har yakai ga an fara tsinnnnne masa duk da yadda wasu ke yabonsa game da ayukan alkhairi da yake mawa al`umma domin ragewa mutane radadin da ake ciki.
Fiteccen jarumin kannywood sadiq sani sadiq ya bayyana cewa kaannywood ce sanadiyansa na shiga gida aljannah.
Idan bakumantaba kwanaki ma ya bayyana cewa shi ba koyar da tarbiyya yashigo yi ba a kannywood ila neman kudi kuma alamai ke koyar da tabiya shi kudi yazo nema.
Post a Comment