Header Ads

Labarina Season 7 Episode 11 Mutuwarta Labarina yazo karshe'auren Sumayya da Raba-Gardama FreZDO 😂😂😢😢

 Topha: Babansa Ya Bada Shaida Rashin Chanchantarsa, Daga Karshe An daura auren Sumayya da Raba-Gardama 




Jinjina ga directa aminu saira bisa jajircewarsa har shirin ya kai haka cikin lamincewa na Allah S,W.A.


Da dukan alamu shirin yakai ga karewa kamar yadda aminu saira ya bayyana lokacin da wani .masoyin shirin ke masa tambaya.
@a

Saira yace faty washa wato sumayya Babu wanda yake samun nasaran aurenta domin kuwa mutuwa take daga karshe.



Hakika wan nan Shirin ya samu lambar yabo gurin mutane masu mutukar yawan gaske domin Yana karartar da wasu abubuwa masu amfani ga Al,ummah Dan Kara ilimantuwa da abubuwa masu amfani



Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga shahararren kamfanin Nan Mai suna Saira Movies tone campani Mai abun mamaki gurin kawo abubuwan sa farin ciki azuciyar mutane.



Shirin labarina Yana dauke da fitattun jarumai masu mutukar iya tsara shirye shirye Dan farin cikinku jaruman sun hada da Alhaji Rabi,u Rikadawa,Lukuman fati Washa, Fati Yola,Baba Rabi,u Presdo,Alhaji Dan gaske,albarka
sauran manyan jarumai.




Hakika Malam Aminu Saira Mamallakin wan Nan Shirin na labarina ya bayyana farin cikinsa mutuka gurin mutane masu kallon wan Nan Shirin nasu na labarina suna godiya da saka albarka

GA BIDIYON👇👇👇👇👇👌👇👇👇👇👇👌👇👇👇👇👇👇👇👇👇 

No comments

Powered by Blogger.