Header Ads

Masha Allah Kalli Yadda Bikin Jaruma Rashida Mai Sa`a Takasance/Yadda Amarya ta Tare A gidata

 Babban Shagali A Kannywood Rashida Mai sa`a ta Xamo Amarce Bayan anjima Ana Tsumayyan Lamarin Gwanin Sha`awa Masha Allah.

\



Labarin aure jarumar kannywood ya girgiza masana`antar kannywood yadda aaure ya riski kowa babu zato ba tsammani.za iya cewa lamarin ya shiga saun bukukuwan da ya bada mamaki sosai saboda yadda yazo ba xato.




Tuni masoyan jarumar da zata amarce suke yayatawa a kafafen sada zumunta na zamani inda suke bayyana farin cikinsu da fatan Allah ya tabbatar da alkhairi domin anjima ana jiran wanan ranan..



Fitecciyar jarumar wato Rashida adam abdullahi wace akafi sani da RASHIDA SA`A An daura aurenta ne a ranar asabar  AMARCE DA ANGONTA ALH. ALIYU ADAMU` sardaunan matasan gwoza, a ranar asabar 11 gawatan 11 2023` a daurawa,maiduguri road, malam bello street kano state.



















No comments

Powered by Blogger.