Nafada Karuwanci.Kawalci Da Madigo Shine Aikin Wasu Manyan Jarumen Kannywood
Abdullahi Amdaz Ya Jaddada Kalamensa' Kuma Baxai Bayar Da Hakuriba Ko Karyata Kansa Domin Tsoron Hukunci.
Subhanallahi'shahararen mawakin sanan kuma fiteccen jarumi a masana'antar kannywood ya bayyana waau abubuwa da ba kowa ya sansu ba.
Mawakin mai suna abdullahi amdaz ya bayyana hakan lokacin wani taro da aka gabatar a offishin hukumar hisba dake kano.
Bayan kammala taronne wani darecta ya tura masa tsammaci daga kotu akan shi amdaz yazo ya kare kansa dangane da kage da ya yi wa yan film.
Bugu da kari ya shawarci malamai karda su saka baki saboda maganan kasuwanci ake ba maganan da ya shafi malamai ba.
Idan da kalamen amdaz a offishin hisbah kage yayi mawa yan kannywood da yawa a cikin jarumai dasuka bayyana hakan a baya kuma babu wata mataki da aka dauka akansu.
Wanan ya nuna karara cewa shidi ya bayyana a inda alabashi zai baxu duniya har ya kai ga masu biyan kalaman amdaz dasu daina biya.
Saboda malamai dasu saka su gaba domin nu na musu cewa suna taimakawa barna fasikanci dama lalata.
A mahanga na basira ya fadi kalamen saboda a gyara ama kuma sai aka fara bibiyan ransa sabida ya fadi gaskjya.
Ama abun mamaki daga ranar da aka kori amdaz zuwa yanxu jarumai nawa ne aka kora a film d@ma masana'antar ta kannywood.
GA CIKEKKEN VIDEON👇👇👇👇👇👇👌👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👌👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👌👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Post a Comment