Sanarwa Akan Labarina Sabon Kafce Sabon Salo Daga Aminu saira
Hakika ya kamata a jinjinawa makallata labarina.
Hakika wan nan Shirin ya samu lambar yabo gurin mutane masu mutukar yawan gaske domin Yana karartar da wasu abubuwa masu amfani ga Al,ummah Dan Kara ilimantuwa da abubuwa masu amfani
Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga shahararren kamfanin Nan Mai suna Saira Movies tone campani Mai abun mamaki gurin kawo abubuwan sa farin ciki azuciyar mutane.
Shirin labarina Yana dauke da fitattun jarumai masu mutukar iya tsara shirye shirye Dan farin cikinku jaruman sun hada da Alhaji Rabi,u Rikadawa,Lukuman fati Washa, Fati Yola,Baba Rabi,u Presdo,Alhaji Dan gaske,da dai sauran manyan jarumai.
Hakika Malam Aminu Saira Mamallakin wan Nan Shirin na labarina ya bayyana farin cikinsa mutuka gurin mutane masu kallon wan Nan Shirin nasu na labarina suna godiya da saka albaraka
Hhjff
.jpg)
Post a Comment