Header Ads

LABARINA SEASON 8 EPISODE 3 Saira movies Official HD Video Labarina!!!Maryam da Al-Amin su na cikin tsaka mai wuya kan yiyuwar auren su

LABARINA SEASON 8 EPISODE 3 Saira movies Official HD Video Labarina!!!Maryam da Al-Amin su na cikin tsaka mai wuya kan yiyuwar auren su




Kawu Danjuma ya bude wuta kan dakatar da auren Maryam da Al-Amin



An iso wajen kawu danjuma ya sauya cikin kankanin lokaci saboda abun duniya kwadayi da sauransu.







Jameela ta nuna wa kawarta maryam akan ta amince maryam ta auri al-ameen idan zata iya.



Ama daga bisani Jameela na mawa maryam bita da kulli domin ta rabasu da al-ameen saboda wata manufanta.



Shin makirci ne? Ko kuma mummunan hassada yasa jameela ke son taraba tsakanin maryam da AL+ameen saboda Yusuf abokin Alhaji lawal yana sonta.



Wasiyan mahaifin maryam shin za a tsalake? Mahaifiyar maryam zata amince da batun yan uwan mijinta?



Shakka babu dabaran mahaifiyar Maryam ta gayyato hukumar hisbah cikin lamarin babban makamine.




Hukumar hisbah ta yanke hukunci yadda ya dace kuma yadda adinin musulunci ya ta nadar.




Dabara ya kare muhakuri baxa mu kai ga nasara ba ALH lawal ya shawarci jameela uwar makirci.




Jameela ta bayyana cewa kawu danjuma da goggo don sun gagara hakan baxai kashe mana guiwa ba akwai wata dabara.





Topha ALH lawal zai nunawa jameela makira iyakarta domin ganin yadda ta jatirce akan ta hana auren maryam da al-ameen.



Mijin jameela ma ya Fara zargin banxan haleyya nata kuma ta fara tinzirashi Kallo zai koma sama.

Hakika wan nan Shirin ya samu lambar yabo gurin mutane masu mutukar yawan gaske domin Yana karartar da wasu abubuwa masu amfani ga Al,ummah Dan Kara ilimantuwa da abubuwa masu amfani




Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga shahararren kamfanin Nan Mai suna Saira Movies tone campani Mai abun mamaki gurin kawo abubuwan sa farin ciki azuciyar mutane.


Shirin labarina Yana dauke da fitattun jarumai masu mutukar iya tsara shirye shirye Dan farin cikinku jaruman sun hada da sadiq sani sadiq/al-ameen,bilal mustapha/alh. Lawal fatima hussain/maryam, amina hassan uba/ jameela umar gombe/nura asma'u sani/umman jamila alasan kwalli/kawu danjuma Prince Dan musa gombe/faruq rahama sidi ali/maman maryam usman mu'azu/zubairu rangila babai Ali/bala chairman maryam gombe/safina da sauransu.




Hakika Malam Aminu Saira Mamallakin wan Nan Shirin na labarina ya bayyana farin cikinsa mutuka gurin mutane masu kallon wan Nan Shirin nasu na labarina suna godiya da saka albarka

 


Jjbhjihh

No comments

Powered by Blogger.