Header Ads

Duk Da Aikin Alkhairi Da Yan Kannywood Suka Yiwa Iyalen Marigayi Aminu S.Bono` Ama Ana Zagisu

 Aisha humaira Ta bayyana cew duk da irin alkhairen da aka mawa iyalen marigayi aminu s. bono, Wasu Mutane na cigaba da cinmutuncin yan kannywood.



Fitecciyar jarumar kannywood aisha humaira ta bayyana cewa wasu na cigaba da tozarta yan kannywood akan basu taimaki s. bono ba` duk da irin alkhairen da akamawa iyalen marigayin.



No comments

Powered by Blogger.