Topha Nayi Babbar Nadamar Shiga Harkar Film Jaruma Hafsat Hassan
Yanzu Na Fara Dana Sanin Shigata Film din Hausa na kannywood.
Jarumar a masana'antar kannywood hafsat hassan ta bayyana babbar abun danasani da ta aikata a rayuwarta.
Ta bayyana cewa tayi nadamar shiganta harkan film na kannywood kasancewar matakai da ake bi domin karban jarumai Mata..
Jarumar ta bayyana hakanne a tattaunawarta da FREEDOM RADIO kano.
GA BIDIYON

Post a Comment