Iyayen Wasu Jarumai Mats Sun Dogara Dasu Hakan Yasa Suke Tsoron Tsawatar Musu-murja kunya
Yan Matan Film Na Hausa Babu Mai Kwana Da Iyayenta'Domin Rashin Kwanansu a Gida ke.
Yan Matan Film Na Hausa Babu Mai Kwana Da Iyayenta'Domin Rashin Kwanansu a Gida ke.
Fitecciyar yar tiktok murja ibrahim kunya ta bayyana cewa Kaf Ƴan Matan Fim Ɗin Hausa Babu Mai Kwana A Gidan Iyayenta,
Ta bukaci idan Kuma Akwai A Faɗa ta Guda Ɗaya, Kuma Duk Wata Mace 'Yar Fim Ita Take Ciyar Da Iyayenta,
Hakan ne yasa Iyayen Suke Tsoron Faɗa musa gaskiya domin hakan shine ya kamata tunda yaran suke. Fada aji.

Post a Comment