Header Ads

Wanan Tono Asiri Haka` Murja Ta Bayyana Cewa Mafi yawa Matan Kannywood` Basa Kwana A Gidan Iyayensu Domin Mu ke Ciyar Da iyayenmu Da Wata

 Nazari kan maganar murja ibrahim Kunya,Bama Kwana A gidan iyayenmu,Muke Ciyar dasu`Murja Ta tonawa yan matan kannywood Asiri Irin badakala da Suke akaiwa Iyaye.

Fitecciyyyar yar tiktok murja ibrahim kunya ta bayana cewa kaso mafi yawa a cikin yan matan kannywood sun yantar da kansu daga kwana a gidan iyayenta domin mahimmanci da sukka      bawa badakalan ya`yansu domin su samu abun da suke so daga garesu.

Wanan Tono Asiri Haka` Murja Ta Bayyana Cewa Mafi yawa Matan Kannywood` Basa Kwana A Gidan Iyayensu Domin Mu ke Ciyar Da iyayenmu Da Wata

 Nazari kan maganar murja ibrahim Kunya,Bama Kwana A gidan iyayenmu,Muke Ciyar dasu`Murja Ta tonawa yan matan kannywood Asiri Irin badakala da Suke akaiwa Iyaye.

Idan zamu yiwa kalamen murja kunya duba ta tsanaki maganarta babu gyara da yawa domin gaskiyar magana tasan haleyan yan matan kannywood ciki da bai ama babu wata jaruma da zata yarda da maganan`baletana iyayensu.
v

No comments

Powered by Blogger.