Header Ads

Topha: Rarara Abdul Amart,Sabon Dambarwa Akan Siyawa Marigayi Aminu s. bono Gida`Aisha Humaira

 Aisha Humaira Ta Fayyace Dambarwan Da ke Faruwa Dalilin Riga Rarara Siyawa Iyalen marigayi Da abdul amart Yayi.



Fitecciyar jaruma aisha humaira ta bayyana cewa matsala yana iya apkuwa dalili kuwa mawaki dauda kahutu rarara yaso ace shi ya dauki dawainiyar iyalan marigayi aminnu s. bono kashi 88/100.


Ama sai darecta abdul amart ya siya musu muhali hakan bai mawa rarara dadi ba kasan cewa bashi bane kuma hakan zai iya haifar da wata dambarwa a tsakaninsu cewan aisha humaira.




No comments

Powered by Blogger.