LABARINA SEASON 8 EPISODE 6 Karshen Alewa Kasa Kowa ya Shiga Araha Baxai Sauka A Tashan Mutunciba
Karshen Alewa Kasa Kowa ya Shiga Araha Baxai Sauka A Tashan Mutunciba
LABARINA SEASON 8 EPISODE 3 Saira movies Official HD Video Labarina!!!Su Maryam Da Al-Ameen Anhuta
Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga shahararren kamfanin Nan Mai suna Saira Movies tone campani Mai abun mamaki gurin kawo abubuwan sa farin ciki azuciyar mutane.
Shirin labarina Yana dauke da fitattun jarumai masu mutukar iya tsara shirye shirye Dan farin cikinku jaruman sun hada da sadiq sani sadiq/al-ameen,bilal mustapha/alh. Lawal fatima hussain/maryam, amina hassan uba/ jameela umar gombe/nura asma'u sani/umman jamila alasan kwalli/kawu danjuma Prince Dan musa gombe/faruq rahama sidi ali/maman maryam uYasman mu'azu/zubairu rangila babai Ali/bala chairman maryam gombe/safina da sauransu.
Hakika Malam Aminu Saira Mamallakin wan Nan Shirin na labarina ya bayyana farin cikinsa mutuka gurin mutane masu kallon wan Nan Shirin nasu na labarina suna godiya da saka albarka
LABARINA SEASON 8 EPISODE 5 Karshen Alewa Kasa Kowa ya Shiga Araha Baxai Sauka A Tashan Mutunciba

Post a Comment