Header Ads

Na Yi Matukar Jindadin Rawan Mainasara Da Na Taka A Cikin Shirin Labarina Akwai Sakon Da Muka isar

 Sabanin Maganan Da Na Fada Hakika Duk Wata Sana'a Zaka Riske Wuta ko Aljannah



Fiteccen jarumi a masana'antar kannywood sadiq sani sadiq wanda aka fi sani da mainasara a cikin kyayatacen shirin naku mai dogon zango na labarina.

Jarimin ya bayyana cewa abun da yafi datata masa a cikin film na labarina rawa Da ya taka na mai nasara.


Sadiq ya kara da cewa yafison zamansa mai nasara akan al-amin duk da wanan shirin fadakarwa ce ga mata masu bibiyan kyalkyelin duniya.


GA HIRAN TASHI YADA TA KASANCE DOMIN WAKA TAFI DADI A BAKIN MAI ITA👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

 

No comments

Powered by Blogger.