Tirkashi Shariha Sabanin Hankali Zazzafan Martani Mawaki Musbahu M Ahmad Dangane da Hukunci M.kunya
Tabdi Jamm Hukunci Murja Ibrahim Kunya Ya Bada Mamaki Musbahu m Ahmad Yayi martani.
Tabdi Jamm Hukunci Murja Ibrahim Kunya Ya Bada Mamaki Musbahu m Ahmad Yayi martani.
Yanzu hukuncin kotu ya sauya shin ra,ayinta ne hukunci da ta yanke koko tunzurata akayi.
Shakka babu murja kunya ta ja kaso mafi yawa wajen yada batsala da kuma lalata wa yan mata masu tasowa tarbiya,
Shin saboda gwamnatin kano karkashin jagorancin abba kabir yusuf abba gida gida sabpda murja babbar mai goyon bayansa hakan yasa sharian ya kakare yadda ba xataba.
GA HIRAN TASHI YADA TA KASANCE DOMIN WAKA TAFI DADI A BAKIN MAI ITA👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Post a Comment