Header Ads

Inalillahi Wa'iña illaihi Rajeeun Anyi Rashin Mahaifiyar Jarumi

 Qolu Inalillahi Wa Ina illaihi Rajeeun Anyi Rashin Mahaifiyar Jarumi Dan Iya.




Fiteccen Jarumi a masana'antar kannywood shamsu dan iya yayi Rashin sa.



 Jarumi shamsu Allah ubangiji ya jikan Mahaifiyar ka yasa aljannah ya zamto makoma gareta da kuma duka al'ummah musulmai da suka rigamu gidan gaskiya.


Allah ya kyautata tamu karshe bijahi rasulullah S A W Ameen




 Muna Godiya Matuka Da Ziyartan shownews Allah ya mana albarka

No comments

Powered by Blogger.