Header Ads

Jarumen Kannywood Da Suka Rasu Daga 1992 Zuwa 2024 Wadenda Kukasansu da k

 Inñall lillahi Wa Ina Illaihi Raji'un Kalli Jarumai Kannywood maza Da Mata Wadenda Suka Rasu Zuwa yanxu


Wasu jarumen Kannywood Da Suka Rasu Daga 1995 Zuwa yanxu 2024




Wasun ansansu domin gudumawa da suka bawa masana'antar kannywood tun shigan su.



Wasu jarumen ba kowa bane ya sansuba.muna musu addu'a Allah ya jikansu ya musu rahama AMEEN

.



 Muna Godiya Matuka Da Ziyartan shownews Allah ya mana albarka

No comments

Powered by Blogger.