LABARINA SEASON 9 EPISODE 6 Saira movies Official Hd video
LABARINA SEASON 9 EPISODE 6 Saira movies Official Hd video
Topha Su Jameela Shiri Ya Ruguje Angano Wa'enda Suka Saka Ta Aika-aika
Tabbas rana dubu ta barawo ama rana daya takk na me kaya . thei
Hakika wan nan Shirin ya samu lambar yabo gurin mutane masu mutukar yawan gaske domin Yana karartar da wasu abubuwa masu amfani ga Al,ummah Dan Kara ilimantuwa da abubuwa masu amfani
Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga shahararren kamfanin Nan Mai suna Saira Movies tone campani Mai abun mamaki gurin kawo abubuwan sa farin ciki azuciyar mutane.
Shirin labarina Yana dauke da fitattun jarumai masu mutukar iya tsara shirye shirye Dan farin cikinku jaruman sun hada da sadiq sani sadiq/al-ameen,bilal mustapha/alh. Lawal fatima hussain/maryam, amina hassan uba/ jameela umar gombe/nura asma'u sani/umman jamila alasan kwalli/kawu danjuma Prince Dan musa gombe/faruq rahama sidi ali/maman maryam usman mu'azu/zubairu rangila babai Ali/bala chairman maryam gombe/safina da sauransu.
Hakika Malam Aminu Saira Mamallakin wan Nan Shirin na labarina ya bayyana farin cikinsa mutuka gurin mutane masu kallon wan Nan Shirin nasu na labarina suna godiya da saka albarka

Post a Comment