Header Ads

TIRKASHI:Iya Yawan Mining Dinka Iya Talaucinka Naziru Sarkin Waka

 Topha Karo Na Biyu Naziru Sarkin Waka Ya Tinxura Masu Mining ⛏️ Na Crypto Currency Babar Magana



Karo Na Biyu Naziru Sarkin Waka Ya Tinxura Masu Mining ⛏️ Na Crypto Currency Babar Magana


Fiteccen mawakin siyasa naziru ahmad wanda akafi sani da sarkin waka ya kalubalanci mining da masu mining.


Tuñ farkó ya bayyana cewa iya mining dinka iya Talaucinka ko me Dalilin fadar haka ga kadan daga cikin hiran nashi.


GA ABUNDA YACE 👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼

MUN JI SAKON KA MAROKI NAZIRU

Ina so na mayar masa raddi amma gaskiya bani da lokacin da zan bata wajen yi masa raddi irin wanda ya dace dashi, sai wannan kadan 👇

Mu 'Yan Crypto mun godewa Allah da Ya barmu a matsayin da muke, AlhamdulilLah, tunda dai ba roko muke yi ba ta hanyar waka, duk da haka muna kasuwanci, muna noma kuma muna aikin Gwamnati 

Sana'ar Naziru da Nassin Al-Qur'ani Maigirma haramun ne, duba Suratu Luqman aya ta 6 zuwa 7, suna magana ne akan mawaka da masu kirkiran labarun karya, masu irin sana'ar Naziru Allah cewa yayi a musu albishir da wata azaba mai muni

Annabi (SAW) cewa yayi idan an ga maroki, ko kuma idan maroki yazo yana rokonka to ka debi kasa ka watsa masa, saboda munin sana'arsa ta roko 

Akwai Hadisin da Bukhari da Muslim suka ruwaito daga Abdullah Ibn Umar Manzon Allah (SAW) Yace maroki zai tashi ranar Alkiyamah babu tsoka ko kadan a fuskarsa

Da ka kasance maroki irin Naziru ka tara kudin da babu wanda ya kai ka kudi a duniya gara kayi fatan barin duniya da bakin talauci

No comments

Powered by Blogger.