Header Ads

Tirkashi Kalli Bidiyon Sabin Jarumen Kannywood Masu Tashe Gwanin Burgewa

 KALLI BIDIYON JARUMAIN KANNYWOOD WAENDA TAURARINSU KE HASKAWA.....



SHIN MENENE KANNYWOOD,ME SUKE YI,ZAN IYA SHIGA KANNYWOOD A MATSAYINA NA YA'MACE......



Kannywood ita masana'ance wanda babu wata alaka da ma'aikacin gwamnati domin itama sana'açe kamar ko wanne.



A ko wanne Al'amari akan samu gurbatattu masu gurbata rayuwan wasu hakan yaasa ake nuna tsana ga duk wani daga masana'antar film.....


Kannywood an ginata ne ainu domin fadakarwa,nishadarwa,dama ilamantarwa, kamaɍ yadda muka gani agun tsofofin jarumai.


Zamani ya shigo da sabbin matasa Kannywood da Suka dauki wata al'ada wajen gudanar da aikinsu.


Hakan shine baban lamarin da suka dagula masana'antar Kannywood da kowa ke musu kalon tarbadadu.


Duk wanda yasan cewa hakiƙa sana'ace a masana'antar film ilimi,fadarwa,nishadi baxai yi abunda za hada ayi kudin goro ga duka jarumai.

Allah ya sa mudace 🙏🏽 





MUNGODE DA ZIYARAR GIDAN NAN DOMIN NISHADI ILIMANTARWA NISHADI A KASANCE DAMU KANA KUYI SHARING PLEASE.



No comments

Powered by Blogger.