Topha Mai Faruwa Ya Apku Tsakanin Mommy Gombe da Memme/Subhanallah Miko Da Nusi Sun Rabu
Tirkashi Rarara Ya Nosa India,Momy Gombe Da Meme Sun Shiga Fagen Daga/Miko da...........
Tofa lamarin da ya bar baya da kura a masana'antar Kannywood Lamarin da duben masoyansu ke cewa Allah wadai.
Babbar hassaniya da rigima ta kunno kai a Kannywood Tsakanin jaruma momy Gombe da jarima memme.
Duk da kasancewar momy Gombe gogeggiya a masana'antar Kannywood ama an samu sabin tasowa da suke daga musu yatsa.
Lamarin nan babu dadin ji ama mai faru ta faru babu wayo balle dabara a lamarin.
Fiteccen Jarimi kana mawaki a masana'antar Kannywood Garzali miko sun samu wata matsala da amaryarsa.
Nan ma Fiteccen mawaki dauda Kahutu rarara ya samu gayyata ta musamman kasar india.. ........
GA CIKKEKKEN BIDIYON 👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼
MUNGODE DA ZIYARAR GIDAN NAN DOMIN NISHADI ILIMANTARWA NISHADI A KASANCE DAMU KANA KUYI SHARING PLEASE.
.jpg)
Post a Comment