Tirkashi Rasshin Kunya` Da La`lata Tarbiya Suke Banbanta Fina Finan Yanzu Da Kuma Na Yanzu_Malam kabiru Na Kongo #ummurahab #lilin baba #umarmshariff. #adamzango #hadizagabon.
TOPHA MALAM KABIRU YA FADI WASU MUHIMMAN ABUBUWAN DA SUKA BAMBANTA HARKAR FINA FINAI NADA DA YANZU #ummurahab #lilin baba #umarmshariff. #adamzango #hadizagabon.
Fitaccen jarumi kuma malami a masana antar kannywood da sukaga jiya sukaga yau amasana antar malam kabiru na kongo ya bayyana banbanchi wacce takeda tazara na gaske a finafinan baya da na yanzu
\
Idan za`a tuna ya bada gudummawa sosai tun masana antar batakai hakan ba. yafito a finafinai dayawa tun kafun masanaantar daukakanta yakai haka ba.
MUNGODE DA ZIYARAR GIDAN NAN DOMIN NISHADI ILIMANTARWA NISHADI A KASANCE DAMU KANA KUYI SHARING PLEASE.
.jpg)
Post a Comment