Cry Victims 'Na Madina/An Hausa Film Called Jamilun Jidda Fostrate Christian Scolars
Topha Ga Dalillin Kukan Na Madina/Malamen Addinin Crista Sun Fusata Da Film Na Jamilun Jidda
"Jamilun Jidda" wani sabon fim ne na Hausa da aka fara watsa shi a YouTube watanni biyu da suka gabata. Fim ɗin yana da jerin shirye-shirye (episodes) da ake sabuntawa akai-akai. Misali, Episode na 1 ya samu fiye da dubu ɗari ɗaya na kallo, yayin da Episode na 11, wanda aka fitar kwanaki biyu da suka gabata, ya samu fiye da dubu ɗari uku na kallo.
Fim ɗin ya samu karɓuwa sosai, inda mutane da dama ke yaba shi saboda ilimi da nishadi da yake bayarwa. Misali, wani mai kallo ya bayyana cewa, duk da cewa shi Bafulatani ne da ya girma a Kano, bai taɓa rasa kowane episode na "Jamilun Jidda" ba saboda yawan ilimi da fim ɗin ke bayarwa.
Ga waɗanda suke son kallon fim ɗin, ana iya samun shi a tashar YouTube ta Maishadda Global Resources. Ga Episode na 1 don farawa:
MUNGODE DA ZIYARAR GIDAN NAN DOMIN NISHADI ILIMANTARWA NISHADI A KASANCE DAMU KANA KUYI SHARING PLEASE.
.jpg)
Post a Comment