Kalli Jarumen Kannywood Da Suke Da Sarauta Da Masarautansu/Mukaminsu
Ko Kasan Wasu Jarumen Kannywood Maza Da Mata Suna Da Sarauta Daban Daban Gasu kamar haka👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼
Har ila yau ko ya kadauki sana'a haka take, jarumen kannywood suna da saurautun gargajiya daban daban.
Yau Ma mun kawo muku wasu Daga çikin Jarumen Kannywood Wadenda Suke Da Sarauta bayan sana'arsu.
Har ila yau Shirin film sana,acē kamar kowace, Wasu Jarumen Kannywood sun samu nasaran daukaka adalilin film.
Kama daga. naziru Ahmed wanda akafi sßni da sarkin waka Da sani musa danja sunsamu nasaran zama masu Sarauta ta hanyar sana'arsu,
MUNGODE DA ZIYARAR GIDAN NAN DOMIN NISHADI ILIMANTARWA NISHADI A KASANCE DAMU KANA KUYI SHARING PLEASE.
Post a Comment