Header Ads

Topha Ana Waya Ga Waya:Wasu Maluma A Nigeria Sun Fara Kiraye-Kirayen A Taka Wa Malama Juwairiyya Birki

 Malamai A Faɗin Nijeriya Sun Fara Kiraye-Kirayen A Taka Wa Malama Juwairiyya Birki Saboda Salon Wa’azinta Yana Gurɓata Tarbiyya

Biyo bayan wa’azozin da ake zarĝiɲ Malama Juwairiyya take gabatarwa masu cike da labarai masu alaƙa da yâɗa fașãḍi da ɓarna cikin al’umma, wasu malamai a Najeriya sun fara kiraye-kirayen a takawa Malama Juwairiyya birki sabøda wa’azinta yana kama da gurɓâta tarbiyyar ƴaƴa mata da matan aure da ƴân mata, inji Malaman kamar yadda Dokin Karfe TV ta ruwaito suna cewa.

A cewar ɗaya daga cikin matasan Malaman, Dakta Jamilu Aliyu, "Ke fășiƙâ ce, a gaban maza da mata an haɗa su a wajen Walima ki zo kina cewa wai kawai kuna tafiya sai ga wata azzâkãriɲ namiji na roba ya faɗo daga jakarta kika tsaya kina kallonta. Wannan labarin fa kina bayarwa ne Duniya tana kallon ki, ki zo kina cewa wai kina da imani, ta ina kuka haɗu da imâɲi, imani ya yi Gabas kin yi Yamma Malamar Mata. Ba ki da alaƙa da Imani, ba ki da alaƙa da kuɲya". In ji shi.

No comments

Powered by Blogger.