Tirkashi Kalli Wannan Arangama Kilishi,Sumayya,presidor,Raba Gardama A police Station
Topha Arangama:-Tirkashi Kalli Wannan Arangama Kilishi,Sumayya,presidor,Raba Gardama A police Station
Labarina na wannan makon yazo da rudani da tashin hankali sosai anya sumayya zata tsira daga sharrin kilishi kuwa,
Duk abubuwan da suke faruwa marasa dadi basusa kilishi ta ajiyen makaman ba ko ta sadudu gaskiya sumayya tana cikin tashin hankali, samun makiya kalan kilishi ba bane mai saukin yin nasara akansu.
Wannan Episode din yana daga cikin wanda nafiso, jinjina ga Alhajin Allah Yakubu M. Kumo dole na sara maka komai yana tafiya daidai da kuma mai gayya mai aiki Aminu Saira Allah yaqara muku basira🤲
Mako mai zuwa akwai chakwakiya!
Hahhhh tou Ashe kilishi ma yar sace yar tsintuwace tum tana karama aka tsince ta akamai da ita yar kamar kowa baba rabe baban summaiya dai kilishi yarsace mu huta lfy akwai chakwakiya
MUNGODE DA ZIYARAR GIDAN NAN DOMIN NISHADI ILIMANTARWA NISHADI A KASANCE DAMU KANA KUYI SHARING PLEASE.





Post a Comment