DA DUMI DUMINTA JAMI`AR EUROPEAN UNIVERSITY TA MUSANTA ZANCe DA KE KAI KAWO AKAFAAFEN SADA ZUMUNTA
JAMI`AR EUROPEAN UNIVERSITY TA MUSANTA KARRAMAWAR RARARA DAGA MAHUKUNTA DON KARIN BAYYANI.
A ranar Asabar an gudanar da wani taro a Nicon Luxury Hotel Abuja, wanda Gwamnan Katsina, Dikko Radda ya halarta, inda aka ba wa mawaƙin siyasa Dauda Kahuta Rarara lambar digirin girmamawa daga wasu da suka yi ikirarin wakiltar jami’a. | Trust News Hausa
Sai dai wata sanarwa da European-American University ta wallafa a shafinta na yanar gizo ta musanta bayar da wannan digiri, inda ta bayyana taron a matsayin “na bogi”.
Jami’ar ta ce Musari Audu Isyaku wanda aka bayyana da “wakilin jami’ar a Arewa” da kuma Idris Aliyu da aka ce “mamba ne na Governing Council” ba su da wani ikon wakiltar ta. Ta kara da cewa an soke duk wata alaka da matsayinsu da jami’ar, tare da shirye-shiryen kai ƙara ga hukumomin tsaro a Najeriya kan wannan aikin zamba.
A cikin sanarwar, jami’ar ta jaddada cewa duk wata alakanta da Rarara da digirin girmamawa ba ta da tushe, domin tana bin ka’idoji masu tsauri wajen bayar da irin wannan lambar yabo.
Rarara ya shahara wajen rera waƙoƙin siyasa ga shugabannin Najeriya, musamman tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, lamarin da ya sa yake daga cikin manyan mawakan siyasa a ƙasar.
Wannan musantawa ta tayar da tambayoyi kan sahihancin lamarin da kuma tasirin da zai iya yi ga martabar jami’ar da kuma sunan mawakin. Masu sharhi na ganin batun na iya haifar da ce-ce-ku-ce tsakanin magoya bayan Rarara da masu adawa da shi, musamman kan ko ya cancanci irin wannan girmamawa ko a’a.
Shin ko me zaku ce?

Post a Comment